iqna

IQNA

harshen larabci
IQNA - Jaridar Le Monde ta kasar Faransa ta nanata a cikin wani rahoto da ta fitar cewa, a karkashin tasirin abubuwan da ke faruwa a yankin Gabas ta Tsakiya, Musulman Faransa ba su ji dadin yadda ake nuna musu kyama ba.
Lambar Labari: 3491010    Ranar Watsawa : 2024/04/19

IQNA - Geronta Davis, dan damben kasar Amurka wanda ya musulunta a makon da ya gabata ta hanyar halartar wani masallaci a Amurka, ya zabi wa kansa sunan "Abdul-Wahed".
Lambar Labari: 3490395    Ranar Watsawa : 2023/12/31

Alkahira (IQNA) Ma'aikatar kula da harkokin kyauta ta kasar Masar ta sanar da bayyana sunayen wadanda suka cancanci shiga gasar cin kofin duniya karo na 30 na gasar haddar kur'ani mai tsarki daga kasar Masar.
Lambar Labari: 3489370    Ranar Watsawa : 2023/06/25

Shahararrun malaman duniyar Musulunci  / 11
“Fathi Mahdiou” kwararre ne a fannin ilimi kuma shi ne cikakken mai fassara kur’ani na farko da harshen Albaniya a kasar Kosovo, wanda ya yi tsokaci kan tsarin tarjamar kur’ani mai tsarki a yankin Balkan a cikin littafinsa da aka buga kwanan nan cikin harshen Larabci.
Lambar Labari: 3488352    Ranar Watsawa : 2022/12/17

Tehran (IQNA) Ministan ma'aikatar kula da harkokin addini a masar ya ce kawo yanzu kasar ta fassara kur'ani mai tsarki zuwa harsuna 43.
Lambar Labari: 3486857    Ranar Watsawa : 2022/01/23